Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayin Achebe kan Najeriya

A wata hira da BBC lokacin da Nigeria ta yi bikin cika shekaru 50 da samun 'yancin kai, Chinua Achebe ya ce al'amura basa tafiya daidai a kasar, kuma ba yadda zai iya yi.