Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Kare ya tuka motar mai gidansa

A wannan makon a cikin shirinmu na taba kidi taba karatu tare da Ibrahim Mijinyawa da Isa Sanusi, mun kawo muku labarai masu ban dariya da kuma al'ajabi ciki har da na wani kare da ya tuka motar mai gidansa.

Hakan dai ya faru ne a jihar Pensilvania ta Amurka.