Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Wace kasa ce ba a yi mata mulkin mallaka ba a Afrika

A shirin amsoshin takardunku na karshen mako, mun amsa wasu daga cikin dimbin tambayoyin da masu sauraro suka aiki, ciki har da wanda ke son sanin kasar da ba a yi taba yi wa mulkin mallaka ba a nahiyar Afrika.

Haka kuma mun kawo muku karin bayani game da inda da'irar kasar Hausa take.