Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rushe wasu ma'aikatun gwamnati a Najeriya

Image caption Prof. Rukayyatu Ahmed Rufa'i

Rahotanni daga Najeriya na cewa, gwamnatin tarayyar kasar na shirin amincewa da soke wasu ma'aikatu sama da talatin, da suka hada da hukumomin shirya jarabawa na JAMB, da NECO, da kuma hukumar yaki da fatara ta kasar - wato NAPEP. Haka kuma gwamnatin Najeriyar na shirin hade wasu hukumomi da sassan ma'aikatu kimanin hamsin . Shin yaya kuke kallon wannan mataki? Kuma wane irin tasiri matakin zai yi?