Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An harbo wani jirgi da bashi da matuki

Rundunar sojin ruwan Amurka ta harbo wani jirgin da bashi da matuki da wani makami mai amfani da hasken lantarki, a wani gwajin da ta yi kwanan nan.

Makamin da aka yiwa lakabi da tsarin makami masu amfani da hasken lantarki, yana amfani da wuta, kuma rundunar sojin ruwan ta ce abin da za a kashe ba zai fi dala daya ba, idan aka harba shi.