Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaki da cutar Polio a Najeriya

An samu gagarumar nasara wajen yaki da cutar polio a cikin shekara da shekaru. Cutar na janyo shanyewar bangaren jiki.

Sai dai har yanzu akan samu tsaiko wurin yaki da cutar a wasu sassan Najeriya.