Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kade - Kaden Afrika: Toya Delazy ta Afrika ta Kudu

Toya Delazy wata mawakiya ce a Afrika ta Kudu, cikin wakokinta akwai wata waka da ta sanya mata suna Hearts a turance.

Wakar na aike wa da sakon karfafa zuciya ga masu sauraronta.