Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Tattaunawa da 'yan wasan gatanan-gatananku

A filinmu na wannan makon Yusuf Tijjani ya tattauna da wasu daga cikin 'yan wasan dake shirin Gatanan Gatananku na BBC Media Action, wanda kuma ake watsawa ta Sashen Hausa na BBC.

Ku biyo mu cikin filin domin sauraron yadda ta kaya.