Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Bayani game da zufa a jikin dan adam

Image caption Shugaba Obama na share gumi

Wani likita a asibitin Newcastle dake Birtaniya, Dr. Mukhtar Datti Ahmed ya yi karin bayani game da zufa a jikin dan adam.

Haka kuma mun bada tarihin sabon shugaban kasar Iran Hassan Rauhani.