Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar shaye shayen kayan maye

Image caption Ganyen tabar wiwi

Shan abubuwan dake sa maye da basa cikin abubuwan da hukumomi suka haramta, misali magunguna da sauran sanadarai yayi tashin gwauron zabbi a duniya. Masana na cewa, illar da shan wadannan abubuwa ke yi yana ma iya zarta na abubuwan maye da aka sani kamar hodar ibis wato Cocaine da dai sauransu.

To ko me yasa ake samun karuwar shan kayan mayen? Kuma yaya za'a shawo kan matsalar?