Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Bayani kan harsasan roba

A wannan makon mun amsa tambayoyin da suka hada da masu son karin bayani game da harsasan roba da kuma ruwan da ake amfani da shi wajen tarwatsa masu bore.

Haka kuma muna dauke da karin bayani daga likita game da cutar sanyi ko gonoriya.