Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Ko yaya bankuna ke waraware lissafi?

A wannan makon mun amsa tambaya game da yadda bankuna ke warware lissafin kudin da jama'ake diba ko zuba wa a tsakaninsu.

Inda Malam Tijjani Baba na reshen Bankin Union a Birtaniya ya yi karin bayani.