Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Ba Amurkiyar da ba ta da ido ba hanci

A filin na wannan makon, mun kawo muku wani labari mai ban al'ajabi, inda wata yarinya a North Carolina dake Amurka, wacce bata da ido kuma babu hanci.

Haka kuma mun zo muku da wasu labaran, ciki har da na wani mai gabatar da shirin talabijin a Pakistan da ya ba da kyautar jarirai.