Ra'ayi Riga: Bukukuwan Sallah Karama

9 Agusta 2013 An sabunta 21:07 GMT

Image caption Wasu jamaa na cin tuwon Sallah

Yayinda Musulmai a sassa daban daban na duniya ke bukukuwa Salla Karama, bayan sun shafe wata daya suna azumin Ramadan, ko a cikin wane irin hali ne Sallar ta zo ma ku? Wadanne irin darussa kuma ku ka koya a lokacin Azumin?