Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga a kan rikicin Masar

Tashin hankali a Masar ba shi kamar ya kare, tun bayan da dakarun tsaro suka bude wuta don tarwatsa masu zanga-zanga da zaman dirshan din neman a sake maido da shugaban kasar da sojoji suka sauke, Mohammed Morsi.

Kawo yanzu ɗaruruwan mutane ne suka hallaka, yayin da kasashen duniya ke yin Allah wadai da kashe-kashen.