Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Tilastawa yara shiga soja a Uganda

Yaran da a baya aka tilastawa shiga aikin soja, sun taru a wata cibiya da ake horas da su a arewacin Uganda, domin su koma gudanar da rayuwarsu kamar yadda suke yi a baya.

Aldo yana da shekaru 12, lokacin da aka sace shi, kana aka tilasta masa yin yaki a bangaren kungiyar 'yan tawaye ta 'Lord's Resistance Army'.