Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon Fasaha

An tursasa wa jaridar New York Times wallafa labaransu a shafin facebook, bayan harin masu satar bayanai ya lalata shafinsu na intanet.

Sojin lataroni na Syria wadanda suka dauki alhakin kai harin, sun karbe iko da shafin, inda suka maida akalarsa zuwa shafinsu.