Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jawabin Mandela ga shugabannin Afrika

A ranar 3 ga watan Fabarairun 1962, Nelson Mandela ya yi jawabinsa a karon farko ga duniya.

Ya yi jawabi ne ga Shugabannin Afrika a zauren Afrika na kasar Habasha don neman goyon bayan gwagwarmayar da jam'iyyar African National Congress ke yi.