Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda na hadu na Mandela - Swai

Vicky Nsilo Swai, matar marigayi Nsilo Swai wanda minista ne a kasar Tanzania, ta bayyana yadda ta hadu da Nelson Mandela.