Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Komla Dumor na BBC ya rasu

Mai gabatar da shirye-shirye na BBC, Komla Dumor, ya rasu a gidansa da ke nan London sakamakon ciwon zuciya.

Komla ya rasu yana da shekaru 41, ya taba yin karatu a jami'ar Jos, kuma ya taso a birnin Kano lokacin mahaifinsa yana malami a jami'ar Bayero ta Kano.