Wadanda 'yan Boko Haram suka kashe a Konduga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Yaƙi da 'yan Boko Haram

Image caption Wadanda 'yan Boko Haram suka kashe a Konduga

Yayin da daruruwan jama'a ke rasa ransu sakamakon hare-haren kungiyar Boko Haram a arewacin Najeriya, bisa ga dukkan alamu ana samun baraka tsakanin gwamnatin jihar Borno da gwamnatin tarayya akan yadda za a shawo kan lamarin.