Hauren giwa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Amsoshin Takardunku: Samun labaran BBC Hausa ta wayar Salula

Shugaban sashen Hausa na BBC, Mansur Liman ya yi karin haske kan yadda masu sauraro za su iya samun Labaran BBC Hausa ta wayar salula.

Haka kuma a filin na wannan makon, kwararre a kan sha'anin kula da dabbobin daji, Mr. Steven Zailani Haruna ya yi karin haske game da amfanin hauren giwa.

Mun yi hira da kwarraren ne a jihar Bauchi ta Najeriya.