Masu zabe a Zimbabwe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu: Gawa ta tashi a wajen jana'iza

A wannan makon mun bada labarai masu ban mamaki da ban dariya da al'ajabi, ciki har da labarin wani mutum da ya mutu amma ya farka a wajen jana'iza a birnin Harare na Zimbabwe.