Ƙasashe kamar Nijeriya suna da dimbin matasa
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rashin aikin yi

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Matasa da dama ne suke fama da rashin aikin yi

A Nigeria bisa dukkan alamu matsalar rashin aikin yi ta yi kamari a kasar inda matasa 20 suka rasa ransu a kokarin neman aiki.