Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaki da Al-Shabab a Somalia

Afrika na yaki da kungiyar AlQaeda. Dakarun gwamnatin Somalia na cikin masu yaki da kungiyar.

Sojin Somalia na da jarumta, amma a wasu lokutan basu da biyyaya kuma suna karancin makamai.

Dakarun Uganda sun ba zama don taimakawa wajen kawar da Al-Qaeda.