Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yaki da 'yan Boko Haram a Nigeria

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta Amnesty International ta ce akalla mutane 1500 ne suka mutu, a arewa-maso-gabashin Najeriya, a watanni uku na farkon wannan shekarar.

Wani abu mai tayar da hankali kuma shi ne yadda 'yan Boko Haram su ka kaddamar da hari a kan barikin soji na Maiduguri inda suka kubutar da mayakansu da aka kama.

Ga rahoton Will Ross.