Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shirye-shiryen Brazil 2014

A yayinda ake shirye-shiryen bukin bude gasar cin kofin duniya a Brazil, BBC ta duba wainar da ake toyawa kafin soma wannan gasar .