Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Na'urar Lift ta lula da wani hawa na 30

12 Yuni 2014 An sabunta 14:59 GMT

Wani mutumin a kasar Chile ya shiga cikin na'urar Lift a birnin Santiago, sai Lift din ya lula da shi sama.

A cikin dakoki 20, Lift din ya haye hawa 30 ba tare da tsayawa ba, sannan kofar a bude.

Ana tunanin lift din na sauri kamar kilomita 75 cikin sa'a daya.

Daga karshe lift din ya tsaya amma kuma ya yi barna.