Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An kashe mutane 48 Kenya

Jami'an 'yan sanda a Kenya sun ce 'yan kungiyar Al-Shabab sun hallaka mutane 48 a wani hari a gidajen Otel da dama da kuma ofishin 'yan sanda da ke Mpeketoni.