Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Hukunci kan ma'aikatan Al Jazeera

Wata kotu a kasar Masar ta yanke wa ma'aikatan gidan talabijin na Al Jazeera uku hukuncin daurin shekaru bakwai a gidan kaso bisa zargin goyon bayan kungiyar 'yan Uwa Musulmi.

Sai dai duk sun karyata zargin kuma za su daukaka kara.