Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Buri na game da gasar kwallon duniya

Dan kwallon Ivory Coast, Salomon Kalou ya ce burinsa game da gasar cin kofin duniya shi ne kasarsa ta zama kasa ta farko da ta tsallake zuwa zagaye kusada karshe a gasar cin kofin duniya.