Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

An haramta shigar da ganyen Khat a Birtaniya

Birtaniya ta haramta shiga da ganyen khat kasar. Ganyen mai kara kuzari 'yan Somaliya mazauna Ingila ne suka fi amfani da shi wadanda kuma su ne sukayi yekuwar neman haramta shigo da shi.