Wani dattijo makarbin Fensho
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalolin Fansho da hanyar magance su

Hakkin mallakar hoto
Image caption Wani dattijo makarbin Fensho

A kasashen Afurka da dama matsalar pansho ta ki ci ta ki cinye, inda wasu ma ke fuskantar wulakanci wajen neman a biyasu hakkinsu na panshon.

To ko wadanne irin matsaloli masu karbar panso ke fuskanta? Kuma ta yaya za'a shawo kan wadannan matsaloli.

Abubuwan da zamu tattauna kenan a filin Ra'ayi Rgia na yau.