Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sabon tsarin shiga motocin haya a Kenya

Gwamnatin Kenya ta bullo da wani sabon tsari na shiga motocin safa-safa.

A karkashinsa, a maimakon mutum ya biya kudi tsabarsu kafin ya shiga motocin, zai yi amfani ne da wani kati na musamman, kwatankwacin irin wanda ake amfani da shi wajen dibar kudi a banki.

Gwamnatin Kenyar na fatan sabon tsarin zai sa ta sami karin kudaden haraji.