Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kashe wani matashi dan Palestine

A yau ne ake jana’izar matashin nan Bafalasdine da aka kashe, wanda ake dauka tamkar wata ramuwar gayya ce a kan 'yan Isra’ila ukun da ake zargi kungiyar Hamas ta kashe.