'Yan wasan Super Eagles na Najeriya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gasar Brazil: An fitar da kasashen Afirka

Image caption 'Yan wasan Super Eagles

Kasashe biyar da su ka wakilci nahiyar Afirka a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya a Brazil - watau Algeria da Najeriya da Ghana da Kamaru da kuma Ivory Coast - sun kasa zuwa zagaye na uku, ko kuma Quarter-finals.