Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taba Kidi Taba Karatu 06/07/14

A filin na wannan makon, Ahmed Abba Abdullahi ya tattaunawa da wani matashi dan Nigeria, Nasir Yanmama wanda ya samu wata kyauta kan fasaha a London.