Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Chibok: Malala ta ziyarci Nigeria

Malala ta ziyarci Nigeria domin matsa lamba a sako 'yan matan Chibok da ke hannun Boko Haram. Malala Yousafzai ta gana da iyayen 'yan matan da aka sace fiye da watanni uku da suka wuce. Ta gana dasu a Abuja babban birnin Nigeria a ranar Lahadi.