Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Taro kan Mali a kasar Algeria

Algeria na daukar bakuncin taro domin kawo karshe rikici a arewacin Mali.

Tattaunawar na zuwa ne kwanaki kadan bayan da aka yi musayar fursunoni tsakanin gwamnati da 'yan tawaye.

An mikawa gwamnati dakarunta 45 a yayinda ta mika wa 'yan tawaye azbinawa 41.