Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gidan Yari ya zama wurin shakatawa a Lagos

Lokacin da Birtaniya ta gina gidan yarin Broad Street a birnin Lagos na Najeriya, sama da shekaru dari da arba'in kenan, an rika kulle masu aikata miyagun laifufuka da masu adawa da mulkin mallaka.

Amma yanzu wurin ya zama na shakatawa - Ga Isa Sanusi da karin bayyani: