Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bayanai a kan gasar Commonwealth

Daga ranar 23 ga watan Yuli zuwa 3 ga watan Agusta ake gasar Commonwealth a birnin Glasgow na kasar Scotland.

'Yan wasa 4,500 daga kasashe 71 ne ke halatar gasar karo na 20.