Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Zanga-zangar 'yan kabilar Oromo a Habasha

Dalibai a Ethiopia sun kwashe wata da watanni suna zanga-zangar nuna adawa da wani shirin da gwamnati ke yi, na fadada ikon hukumomin babban birnin kasar zuwa makwabtan jihohi.

BBC ta sami kaiwa garin Ambo da kyar, inda aka yi zanga-zangar - kamar yadda za ku ji a wannan rahoton na Elhadji Diori Coulibaly.