Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Commonwealth: 'Yar Nigeria ta sha kwaya

Shugaban shirya gasar Commonwealth, Mike Hooper ya sanarda cewar an dakatar da 'yar wasan Nigeria mai daga nauyi Chika Amalaha saboda zargin shan haramtacciyar kwaya mai kara kuzari.

Amalaha ta samu kyautar zinare a ajin nauyin kilogram 53 a bangaren mata.