Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola na ci gaba da yaduwa a yammacin Afrika

Kasashen duniya da dama na kokarin daukan matakan kariya kan cutar Ebola ciki har da yunkurin rufe iyakokinsu.

Sai dai kungiyar agajin likitocin kasa-da-kasa watau 'Doctor Without Borders' ta ce rufe mashigun kasashen ya fi bude su hadari.

Kungiyar tarayyar Turai dai ta kebe dala miliyon biyu da dubu dari bakwai don taimakawa wajen yaki da cutar.

Ga Aliyu Tanko da karin bayani