Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sana'ar tanti a kasar Masar

Yin tantina da zayyane-zayyanen da ake yi a cikinsu, dadaddiyar sana'a ce a Masar da aka fara shekaru aru-aru da suka wuce.

Sai dai yanzu masu wannan sana'a suna kokawa cewa ba sa samun kasuwa saboda gogayya da masu yin tantina masu rahusa da kuma rashin 'yan yawon bude ido.

Jimeh Saleh na dauke da karin bayani.