Cibiyar yaki da Ebola
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Amfani da maganin Ebola

Image caption Majinyacin Ebola

A yayin da cutar Ebola ta ke ci gaba da hallaka mutane a kasashen da ta bulla a yammacin Afirka, hukumar Lafiya ta duniya WHO ta amince cewa ana iya amfani da maganin da ba a yi gwajinsa ba akan dan Adam domin yaki da cutar .

Shin yaya ku ke kallon wannan mataki ganin cewa babu cikakken bayani akan illa ko rashin illar wannan magani.