Ebola
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shiri na biyu kan Ebola

Wannan shine shirinmu na biyu na musmaman akan cutar Ebola wadda kawo yanzu ta hallaka mutane sama da dubu a Guinea da Liberia da Sierra Leone da Nigeria.

A wannan makon ne hukumar lafiya ta duniya ta dauki wani mataki da ba ta taba dauka ba, wato amincewa a yi amfani da wani magani wanda ba a gwada shi a jikin mutanen da suka kamu da larura ba.

Amma kuma a zahirin gaskiya, mutane kalilan ne za su sami wannan magani.