Liberia Ebola
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola: Laberiya za ta tsaurara tsaro

EBOLA: LABERIYA ZA TA TSAURARA TSARO

GWAMNATIN LIBERIYA ZA TA INGANTA TSARO A CIBIYOYIN DA TA KILLACE MASU EBOLA

HAKAN YA ZO NE BAYAN KAI FARMAKI DA WASHE CIBIYAR A BIRNIN MONROVIA

AKWAI FARGABAR CEWA KAYAN DA AKA SACE KA IYA YADA CUTAR EBOLA MAI SAURIN KISA