Harabar Jami'ar Bayero dake Kano
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Tabarbarewar ilmin mai zurfi

Hakkin mallakar hoto AFP
Image caption Harabar Jami'ar Bayero dake Kano

Wasu jerin rahotanni da BBC ta gabatar a farkon makon nan na nuni da yadda lamarin ilmi mai zurfi ke kara tabarbarewa a sassa daban daban na Afrika. Ko me ke janyo wannan nakasu, kuma wadanne hanyoyi za a bi a kyautata lamarin? Wasu kenan daga cikin abubuwan da muka tattauna kansu a filinmu na Ra'ayi Riga.