Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ebola ta bulla a kasar Senegal

Senegal ta zama kasa ta biyar a yammacin Afirka da cutar Ebola ta bulla.

Ministar lafiyar kasar ta ce, wani dan makwabciyar kasar Guinea ne aka gano yana fama da Ebolar.

Yanzu haka yana kwance a asibiti a birnin Dakar. Kasashe a yankin na ta daukar matakan kariya a kan iyakokinsu.

Ga Aliyu Abdullahi Tanko